Labarai

Bai kamata a kori DCP Abba ba koda an same shi da laifi –Human Rights

Hushpuppi: Bai kamata a kori Abba Kyari ba koda an same shi da laifi –Human Rights

Daga Manuniya

Babban mai kare hakkin dan Adam, Ahmad Isah, wanda aka fi sani da ‘Ordinary President’, ya ce bai kamata a kori DCP Abba Kyari ba ko da kuwa an same shi da laifin da FBI ke zarginsa na karbar cin hanci daga gun Hushpuppy.

Ahmed Isah wanda shine shugaban kafar yada labarai da Talabijin ta Human Rights Radio da TV ya ce Amurka ba ma’ausumiyar kasa bace da zasu ce basa laifi. Don haka bai kamata a tozarta DCP Abba ba takan laifi kwara daya.

Manuniya ta ruwaito Ahmed na cewa “da ikon Allah sai Ubangiji ya wanke DCP Abba daga zargin da ake yi masa”

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button