Labarai

Yadda zamu yi maganin Sahara Reporters Dujal din zamani!!!

SAHARA REPORTERS DUJAL DIN ZAMANI!!….

Daga Disina Ibrahim

Sowere Mamallakin wannan gidan Jarida,

Dan Kwangilar wargaza Nigeria ne,

Ya kasa samun nasara kan bakar manufarsa sai ya bullo ta nan!!

Ya san Matsayin Annabi a wajen Musulmai, wannan ya sa ya zabi bayyana cin Mutincinsa a shafin jaridarsa don ya san Musulmai ba za su jure wannan ba!!

Abinda ya kamace mu a yanzu:

1) Yanke Hulda da gidan jaridar tare da dodeshi da kai koke a kansa!!

2) Yiwa Sowere(Mai gidan jaridar) Jifan Shaidan in ya zo neman alfarmar Al’ummar Musulmai!!

3) Lauyoyinmu su shigar da kararrki kansu da irin laifukan da suka cancancesu!!

4) Samar da makwafar wannnan jaridar a yanar Gizo.

5) Fito da Matsayar Annabi da kasantuwarsa rahama ga Duniya da matsayin cin zarafinsa.

6) Daukar Alkawarin dode duk wani abokin huldarka da yaka kawo wani abu na Sahara Reportres.

(7) Kauracewa daukar doka a hannu don nan a ke son a ingizamu!!

Allah ka kara Annabi(s.a.w) daraja

Ku shiga ko maganin Sahara yanzu

Don Allah kowa ya shiga wannan shafin yayi signing da sunansa da email dinsa domin hukunta shafin Sahara Reporters saboda batanci da suka yi ta Manzon Allah SAW da Musulunci baki daya.

http://chng.it/KNZcG8jn

Salisu Hassan Webmaster
08038892030
27/07/2021

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button