Labarai

Asalin Kano ta kiristoci ce maguzawa –inji Aisha Yesufu

Daga Manuniya

Fitacciyar mai fafutikar nan kana yar gwagwarmaya, Aisha Yesufu ta ce ya kamata a sani cewa babu inda ba a samun yan asalin wurin dake bin wani addinin da ba shi keda rinjaye a wajen ba.

Manuniya ta ruwaito a cewar Aisha Yesufu a shafinta na twitter akwai kiristoci yan asalin jihar Kano wadanda aka fi sani da maguzawa kuma wadannan tsirarun kiristoci maguzawan su ne yan asalin jihar Kano su keda Kano kamar yadda akwai Indiyawa yan asalin Amurka.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button