Labarai

DA DUMI-DUMI: An kaiwa shugaban kasar Mali hari a masallacin idi

Rahotanni na bayyana cewa wasu mahara sun kaiwa shugaban kasar Mali, Assimi Goita hari a masallacin idi.

Lamarin dai ya faru ne a babban masallacin kasar dake dake Bamako babban birnin kasar.

Manuniy ta tattara rahoton cewa wani daga cikin maharan yayi amfani da wuka wajen sokawa shugaban kasar amma babu tabbacin ko ya same shi.

Yanzu dai an killace shugaban kasar

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button