Labarai

Mutumin da yayi zanen batanci ga Annabi yayi mutuwar wulakanci a Denmark

Mutumin da ya taba zanen batanci ga Annabi yayi mutuwar wulakanci a Denmark

Wani mutum Kurt Westergaard dan kasar Denmark da ya taba tayar da kura a duniya sakamakon yin zanen batanci ga Annabi Muhammadu S.A.W yayi mummunar mutuwa.

Manuniya ta tattara cewa kafin mutuwarsa baturen ya shiga ukuba bayan da ya dade yana fama da wata matsananciyar cutar da aka rasa maganinta har zuwa mutuwarsa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button