Labarai

DAGA KURKUKU: Nnamdi Kanu yayi kira kowane bangare yayi hakuri da juna a zauna lafiya

DAGA KURKUKU: Nnamdi Kanu yayi kira kowane bangare yayi hakuri da juna a zauna lafiya

Daga Manuniya

Babban lauyan shugaban yan aware mai fafutikar kafa kasar Biyafara, Aloy Ejimakor ya ce Nnamdi Kanu, ya yi kira ga kowane bangare yayi hakuri da juna a zuna lafiya.

Manuniya ta ruwaito lauyan na cewa shugaban na IPOB na cikin koshin lafiya da walwala a kurkukun da DSS ke tsare dashi.

Aloya ya ce “mun gana Nnamdi Kanu na kusan tsawon awa 4 kuma ya ce yana godiya gareku sannan ya ja hankali kan mahimmancin hadin kai da hakuri da juna a kowane bangare”

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button