Labarai

Gwamnatin Kano ta kama Sheikh Abduljabbar

Rahotanni daga jihar Kano na bayyana cewa Gwamnatin jihar ta kama mai Shehin Malami Abduljabbar Kabara

Manuniya ta ruwaito za a gurfanar dashi a gaban kuliya bisa zargin batanci ga Annabi S.A.W a cikin karatuttukansa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button