in ,

An kama yan asalin Zaria su 5 dake garkuwa da mutane a Zaria da kewaye

An kama yan asalin Zaria dake hada baki ana garkuwa da mutane a garin Zaria da kewaye

Daga Manuniya

Daman an ce, “da ɗan gari akan ci gari”.  Allah ya fara tona asirin wasu ‘yan asalin Zariya masu haɗa kai da masu garkuwa da mutane suna garkuwa da mutanen Zariya.

Manuniya  ta ruwaito an samu makamai a hannun su wanda ya hada da bindiga da tulin harsasai da wukake da guduma da dai sauransu. Sun ce wani mazaunin Unguwar Juma ne shugabansu mai suna Malam.

Sannan sun ce shugaban nasu yakan biyasu Naira Dubu Dari Uku (300,000) a wasu lokutan idan sun kama mutane.

Ganduje yaci Ja’afar Ja’afar tarar Naira Biliyan Uku a Kotu

Ingila zata hukunta Nigeria da Kenya bisa kama Nnamdi Kanu ba izini