Labarai

Wani babban fasto yayi wa matarsa kisan gilla a Abia


Daga Manuniya

An kama shugaban cocin Omega world Global Ministries, Fasto Mista Enoch daga jihar Abia ya kashe matarsa ya binne ta a rami.

Manuniya ta ruwaito lamarin ya faru ne a garin Ikot dake Okon Clan, a cikin karamar hukumar Eket ta jihar Abia.

Bayanai sun nuna jama’a sun rika jin doyi lamarin da yasa sukayi bincike har dai asirinsa ya tonu, yanzu haka yana hannun jami’an tsaro.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button