in

KADUNA: Yan bindiga sun afka Nuhu Bamalli Polytechnic sun kwashi dalibai

Inna lilahi wa inna ilahin raji’un

Yan bindiga sun shiga makarantar Nuhu Bamalli Polytechnic Zaria dake hanyar Kaduna zuwa Zaria a daren jiya Alhamis inda suka saci dalibai.

Manuniya ta samu tabbacin mutuwar akalla dalibi daya sannan sunyi awon gaba da dalibai wadanda kawo yanzu ba a tantance yawansu ba. Kana ba a san ko har da malamai suka kwasa ba.

Manuniya ta ruwaito lamarin ya faru ne da misalin karfe 12:30 na daren jiya Alhamis

Buhari ya kaddamar da tashar jiragi mai kama da ta Ingila da ya gina a Lagos

An sasanta Dan China da ba Afriken da suka kwashi dambe a wani bidiyo