Labarai

Buhari ya kaddamar da tashar jiragi mai kama da ta Ingila da ya gina a Lagos

KALLI HOTUNAN: Buhari ya kaddamar da tashar jirgin kasa mai kama da ta Ingila wacce ya gina a Logos

Shugaba Muhammadu Buhari ya kaddamar da tashar jiragen kasa ta zamani da aka gina a Lagos.

Tashar wacce akayi ta iri daya da ta kasar London zata rika dibar fasinjoji daga Lagos zuwa Ibadan.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button