DA DUMI-DUMI: Wani mutum ya gaura wa shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron mari a lokacin da yake kan ziyara a kudu maso gabashin kasar Faransa.
Manuniya ta ruwaito sai da mutumin yayi wa shugaban kasar ishara cewa yazo kusa sannan yayi kamar zai yi masa magana a kunne sai kawai aka ga ya gaura masa mari