INDA RANKA: Wani Sojan bogi daga rokon a rage masa hanya ya kashe mai mota ya gudu da motar
Daga Manuniya
Wannan Sojan bogin da kuka gani wani bawan Allah ne ya taimaka ya dauke shi domin rage masa hanya daga Eleme Junction zuwa garin Ikot Abasi dake Jihar Akwa Ibom amma saboda rashin imani a hanya ya kashe mai motar ya gudu da motar.
Manuniya ta ruwaito cikin ikon Allah bai san ashe motar nada traka ba nan da nan asirinsa ya tonu aka kama shi.
Sojan bogi daga rokon a rage masa hanya ya kashe mai mota ya gudu da motar
