Labarai

Gwamnonin Kudu sunyi wa minstan shari’a ca sai ya sauka saboda yace basu da yancin hana kiwo

Gwamnonin Kudu sun yi wa ministan shara’a rubdugu ya sauka daga minista saboda yace ba su da ‘yancin hana kiwo

Daga Manuniya

Ministan Shari’a Abubakar SAN, ya ce “Idan har Gwamnonin Kudu za su hana Fulani kiwo a yankin su, suma Gwamnonin Arewa na da ikon hana ƴan Kudu sayar da kayan gyaran motoci da Babura a Arewa”.

Sai dai wannan magana bata yiwa Gwamnonin Kudun dadi ba inda har suka yi masa ca lallai sai ya sauka daga mukaminsa na minista ko kuma su matsa lamba Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sauke shi saboda a cewarsu kalaman minstan ya nuna bangaranci.

Me zaku ce?

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Check Also
Close
Back to top button