Labarai

Gwamnatin Sokoto zata kashe Naira miliyan 155 domin yada Da’awar musulunci

Gwamnatin Sokoto zata kashe Naira Miliyan 155 domin yada Da’awar musulunci a fadin jihar

Daga Manuniya

Gwamnatin jihar Sokoto ta ware Naira miliyan N155 ga ma’aikatar kula da sha’anin addini domin sayo babura da sauran kayan aikin Da’awa domin rarrabawa Malamai da Limamai masu aikin Da’awa su shiga lungu da sako su yada Da’awar musulunci.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button