Labarai

Da Dumi-Dumi: Sabon shugaban Sojojin Nigeria yayi hadarin jirgin sama

DA DUMI-DUMI: Sabon shugaban hafsoshin soji na Nigeria Laftanar General Ibrahim Attahiru ya mutu a hadarin jirgin sama

Majiyoyi sun ce wani jirgin sama dauke da Shugaban hafsan sojin kasa da wasu manyan hafsan soji sunyi hadari kuma babu wanda ya rayu a ciki

Rahotanni sun ce jirgin saman yayi hadari ne da misalin karfe 6 na yamma a Kaduna

Sai dai kawo yanzu babu sanarwa a hukumance.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button