in

Ana zargin an kashe Shekau a wani rikici da ya barke a tsakanin Boko Haram dazu

DA DUMI-DUMI: Rikici ya barke tsakanin yan kungiyar Boko Haram har ta kai ga an kashe Abubakar Shekau

Daga Manuniya

Tsohon Kakakin rundunar Soja, SK Kuka Sheka Usman ya bada rahoton cewa sun samu labarin rikici ya barke tsakanin kungiyar Boko Haram har ta kai ga bangaren ISWAP sun kashe shugaban yan ta’addan Bako Haram ABUBAKAR SHEKAU a yammacin yau Laraba a dajin Sambisa dake jihar Borno

Sai dai SK ya ce suna bin diddigin rahoton domin tantance ko Shekau din ya mutu dagaske.

YANZU-YANZU: Babu wani jami’in Gwamnatina da zai je Abuja zama da NLC har sai an maido wutar lantarki a duka fadin jihar Kaduna –inji El-Rufai

Gwamnatin Sokoto zata kashe Naira miliyan 155 domin yada Da’awar musulunci