Labarai

An daga ranar rubuta jarabawar JAMB zuwa 3 ga watan Yuni 2021

DA DUMI-DUMI: An daga ranar rubuta jarabawar JAMB zuwa 3 ga watan Yuni 2021

Daga Manuniya

Hukumar shirya jarabawar share fagen shiga jami’a JAMB ta sanar da daga ranar rubuta jarabawar JAMB ta bana (2021) daga 19 ga watan Yuni zuwa 3 ga watan Yuli 2021

Shugaban hukumar JAMB na kasa , Prof Is-haq Oloyede, ne ya bayyana haka a taron manema labarai yau a Abuja.

Manuniya ta ruwaito kazalika yanzu an kara tsawaita wa’adin rufe yin rajistar jarabawar zuwa sati Biyu, wato daga yanzu har zuwa 29 ga watan Mayu 2021 kafin a rufe yin rajista.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button