in

DA DUMI-DUMI: Ba a ga watan Sallah a Saudiyya ba don haka idi sai ranar Alhamis

Gwamnatin kasar Saudiyya ta bayyana cewa bata ga watan sallah ba wato Shawwal a duban jinjirin watan da kasar tayi a yau Talata don haka Azumi 30 za ayi a kasar sallah sai ranar Alhamis 13 ga watan Mayu 2021

Yan fashi sun kai hari gidan Shugaba ma’aikatan Buhari dake Aso Rock

Sarkin Musulmi yace ba a ga watan Sallah ba a Nigeria Idi sai ranar Alhamis