Hausa Videos

Dauda Kahutu Rarara – Dodo Allah Maimaita( Official Video) 2022

Shahararren mawaƙin nan na siyasa ” Dauda Kahutu Rarara ” wanda yayi fice a Iya waƙar siyasa ya sake sakin sabuwar waƙa mai suna *DODO ALLAH MAIMAITA .

Dauda Kahutu Rarara ya saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ” DODO ALLAH MAIMAITA ” wannan waƙa tayi daɗi sosai.

Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ” ” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.

Dauda Kahutu Rarara – Dodo Allah Maimaita( Official Video) 2022

Kasance da MANUNIYA.COM don samun sababbin waƙoki Hausa da Naija da zarar an sake su.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu