in

Shugaban Limamai da Malamai na jihar Yobe, Alhaji Muhammadu Alkali ya rasu

Innalillahi wa’inna ilaihir-raji’un Manuniya ta samu labarin rasuwar shugaban Limamai da Malamai na jihar Yobe, Alhaji Muhammadu, Alkali.

Margayin ya rasu ne a yau Juma’a a Maiduguri babban birnin jihar Borno kuma anyi janaizarsa kamar yadda addinin musulunci ya tanadar

Dalilan da Jihar Kaduna ta Kara Kudin Makaranta — Kwamishinan Ilimi

DA DUMI-DUMI: Innalillahi wainna ilaihi rajiun!! MAMA TARABA TA RASU