Labarai

DA DUMI-DUMI: Innalillahi wainna ilaihi rajiun!! MAMA TARABA TA RASU

DA DUMI-DUMI: Innalillahi wainna ilaihi rajiun!! MAMA TARABA TA RASU

Daga Manuniya

Rahotanni daga Taraba suna bayyana cewa Allah ya yiwa tsohuwar ministar Mata ta Nigeria kana yar takarar Gwamnan jihar Taraba HajiyJummai Alhassan wacce aka fi sani da Mama Taraba rasuwa.

Manuniya ta tattauna da wani makusancin margayiyar inda ya tabbatar da cewa ta rasu a wani asibiti a Cairo babban birnin kasar Misira (Egypt).

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button