in , ,

INDA RANKA: An kama tsoho dan shekara 52 yana yiwa diyar makwafcinsa yar shekara 10 fyade

INDA RANAKA: An kama magidanci dan shekara 52 yana yiwa diyar makwafcinsa yar shekara 10 fyade a jihar Ogun

Rundunar yansandan jihar Ogun ta kama wani magidanci dan shekara 52 mai suna Kayode Adeniyi da ya dade yana yiwa yiwa ya’yan cikinsa su uku fyade.

Lamarin dai ya faru ne a karamar hukumar Ijoko dake jihar Ogun.

Manuniya ta ruwaito asirin magidancin ya tonu ne bayan da aka kama shi yana yiwa diyar makwafcinsa yar shekara 10 fyade.

Wani soja yayi garkuwa da dan makwafcinsa a Kaduna ya karbi miliyan 5 kudin fansa sannan ya kashe shi

Gwamnatin tarayya ta ce Jihohin 28 zasu fuskanci mummunan ambaliyar ruwa a daminar bana