Addini da RayuwaHausa SongsLabaraiWasanni

El-Rufai ya jagoranci rabawa mata 2,500 tallafin Naira miliyan 200 su ja jari

Daga Manuniya

Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai ya jagoranci raba wa mata 2,500 tallafin Naira Miliyan 200 a matsayin tallafi da kudaden jari domin suyi kasuwanci su tallafawa iyalansu.

Shirin mai taken “Kaduna State Women Empowerment Fund” (KADSWEF), Gwamnan El-Rufai ne ya kirkiro shi kuma yake aiwatar dashi da kansa ta karkashin ma’aikatar kula da harkokin jin kan jama’a na jihar Kaduna.

Manuniya ta ruwaito mata 348 ne zasu amfana da shirin kafin a kammala tantance ragowar. Miliyan 200 ne dai za a rarraba wa matan.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button