Album/EPLabarai

An Kaddamar Da Mota Mai Amfani Da Wutar Lantarki Da Aka Kera A Nijeriya

A karon farko an yi bikin kaddamar da mota kirar Hyundai Kona mai amfani da wutar lantarki wadda aka kera a Nijeriya.

Kamfanin Hyundai ya yi kira ga Shugaban Kasa Muhammadu Buhari da ‘yan majalisun tarayya da su amince da wannan cigaba da kamfanin ya samar domin fara amfani da motoci masu amfani da wutar lantarki a fadin Nijeriya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button