in

Buhari ya nada Hadiza Bala ta cigaba da shugabancin NPA har 2026

Shugaban kasa Muhammadu Buhari a yau Alhamis ya sake nada Hadiza Bala Usman a matsayin sabuwar shugabar hukumar kula da tashoshin jiragen ruwa ta Nigeria NPA

Manuniya ta ruwaito nadin nata da aka sake ya bata damar yin zango na Biyu a shugabancin hukaumar na tsawon shekara Biyar

An yanke wutar gidan tsohon shugaban kasa Shehu Shagari saboda rashin biyan kudin wuta

Buhari ya bamu kunya, Gwamnatinsa ta gaza –inji Jega