Labarai

An yanke wutar gidan tsohon shugaban kasa Shehu Shagari saboda rashin biyan kudin wuta

Hukumar kula da hasken wutar lantarki a Kaduna ta yanke wutar gidan tsohon shugaban kasar Nigeria, margayi Shehu Shagari saboda bashin wuta da ake bin gidan.

Manuniya ta ruwaito daga majiyoyi cewa ana bin gidan margayin wanda ke Sama Road kusan Naira miliyan 6

Shagari dai ya rasu a ranar 28 ga watan Disamba 2018. Ya rasu yana da shekara 93.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button