Labarai
Rochas zai fice a APC zai koma PDP ko kuma ya kafa tasa jam’iyyar

Tsohon Gwamnan Imo Sanata, Chief Rochas Okorocha ya bayyana aniyarsa ta ficewa daga jam’iyyar APC. Ya ce jam’iyyar APC an kafa ta ne cikin gaggawa domin a karbi mulki a 2015.
Amma yanzu zai bar jam’iyyar ya kafa tasa inji Rochas
Sai dai jin hakan ta sa jam’iyyar PDP ta soma zawarcin tsohon Gwamnan inda take neman ya koma PDP kada ya sake kuskuren da yayi a 2014