Labarai

APC ta lashe duka zaben kananan hukumomi 44 da na kansiloli 484 a Kano

Jam’iyyar APC ta lashe duka zaben kananan hukumomi 44 da kansiloli 484 a zaben kananan hukumomi da aka gudanar ranar Asabar a jihar Kano

Manuniya ta ruwaito shugaban hukumar zabe ta jihar Kano, Farfesa Ibrahim Garba-Sheka, ya bayyana cewa yan takarar APC sun lashe zaben da jumillar kuri’u miliyan 2,530.577

Ya ce suna kan tattara alkalumma domin tantance adadin kuri’u da jam’iyyun adawa suka samu a zaben wanda ya ce anyi shi lami lafiya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button