Labarai

Yan bindiga sun sace ‘yayan shugaban jam’iyyar APC 7 a Zamfara sun nemimiliyan 50 kudin fansa

Yan bindiga sun sace ‘yayan shugaban jam’iyyar APC 7 a Zamfara sun bukaci miliyan 50 kudin fansa

Yan bindiga sun sace ‘yayan shugaban APC tawariyya na karamar hukumar Maru a jihar Zamfara, Alhaji Gyare Kadauri Sani su 7 ranar Juma’a a kauyen Kadauri a inda yanzu suka nemi a biyasu Naira miliyan 50 kudin fansa ko kuma su kashe duka yaran.

Manuniya ta ruwaito yaran da aka sace sun hada da Bashar, Abubakar, Haruna, Habibah, Sufyanu, Mubarak da kuma Armiya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button