in

Aikin layin dogo daga Lagos zuwa Ibadan ya gamu da cikas don haka ba za a kaddamar dashi a watan Janairu kamar yadda aka tsara ba –inji Ameachi

Ministan sufuri Rotimi Ameachi ya ce akalla mutum 60 cikin ma’aikatan dake aikin gina layin dogo daga Lagos zuwa Ibadan sun kamu da korona a halin yanzu wanda hakan ya jawowa aikin cikas

Amaechi ya ce don haka yanzu dole zasu daga ranar kaddamar da aikin daga watan Janairu 2021 zuwa wani lokaci na daban sakamakon wannan tsaiko da annobar cutar korona ta jawo

An sanya dokar kayyade kayan lefe da gara a jihar Jigawa

An yi garkuwa da yan kasuwar Kano su 27 a hanyar zuwa saro kaya