Labarai

Gwamnati ta ce babu tabbas za’a koma makarantu a ranar 18 ga watan Janairu

Gwamnatin tarayya ta ce babu tabbas game da bude makarantu a ranar 18 ga watan Janairu 2021 kamar yadda aka tsara tun farko.

Sanarwar hakan ta fito ne daga ministan ilimi na kasa, Malam Adamu Adamu, ya ce biyo yana yadda ake dada samun hauhawan masu kamuwa da cutar Korona suna duba batun daga ranar komawar ko akasin haka “amma dai zuwa gobe za a ji sanarwar a hukumance” inji shi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button