Labarai

APC ta yi Allah wadai da Amurka ta yi kira ga Donald Trump yayi koyi da Buhari

Jam’iyyar APC ta yi Allah wadai da Amurka ta yi kira ga Donald Trump yayi koyi da Buhari

Jam’iyyar APC ta yi Allah wadai da rikicin siyasa da ya faru a kasar Amurka wanda ake zargin ya faru ne bayan da shugaban kasa mai barin gado Donald Trump yaki yarda da shan kayi.

Jam’iyyar ta ce ya kamata Trump ya yi koyi da irin dattakon takwaransa na Nigeria Muhammadu Buhari wanda baya katsalandan da sha’anin hukumar zabe ta kasa INEC sannan gashi da daukar kaddara.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button