Labarai
DA DUMI-DUMI: Kwamishiniyar Lafiya ta jihar Kaduna ta kamu da cutar korona

DA DUMI-DUMI: Kwamishiniyar Lafiya ta jihar Kaduna Amina Muhammad Baloni ta kamu da cutar korona
Manuniya ta ruwaito tuni an killace Kwamishiniyar. Sai dai babu wani alamun zazzabin koronar a tare da ita.