Labarai

KANO: Ganduje ya soke tsarin albashin dubu 30 ya dawo biyan na dubu 18

Gwamnati jihar Kano ta ce ba za ta iya cigaba da biyan ma’aikata albashi akan tsarin mafi karancin albashi na Naira dubu 30 ba.

Saboda haka Gwamna Ganduje ya umurci a cigaba da biyan ma’aikatan Gwamnati jihar Kano kan tsarin mafi karancin albashi na Naira dubu N18

Gwamnatin Kano ta ce kudaden da jihar ke samu ya yi kasa sakamakon cutar korona da kuma karyewar tattalin arziki

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button