Album/EPHausa Songs

Amfanin zuma 9 ga lafiyar jiki da iyali

Daga Aisha Aliyu Shanono


An ambaci Zuma a wurare da dama a cikin addini domin mahinmancin ta da alfanunta ga a rayuwa da jikin dan Adam

1. Zuma na maganin ciwon Ido ana diga ta a cikin ido

2. Zuma na karfafa garkuwan jikin dan Adam

3. Zuma na magance ciwon zuciya

4. Zuma na gyara murya

5. Baiwa jarirai zuma na kara musu kaifin basira da kwarin kashi

6. Shafa Zuma akan tabo ko kuraje yana warkar dasu

7. Shan zuma kullum da safe kafin kaci komai yana kara bude kwakwalwa kuma yana bata kariya daga cututuka

8.Shafa zuma a kuna yana baiwa gurun kariya

9. Yawan shan zuma na kara kuzari

Ba shakka yana da kyau mu sani cewa zuma na maganin kowace irin cuta banda tsufa da mutuwa domin ita tana maganin duk niyyar da aka sha da shi ne.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button