in ,

Sau nawa kuke shan rake? ga abubuwa 8 da yake yi a jikin ku

Filin iyali tare da Aisha Aliyu Shanono

Masu hikimar magana na yiwa Rake kirari da me raka yaro gona, Rake na taka muhimmiyar rawa a jikin dan-Adam ga kadan daga cikinsu

1. Rake na kara ruwa a jikin dan Adam

2. Yana kara lafiyar idanu

3. Rake na dauke da sinadarin Glycolic acid wanda ke taimakawa wajan gyaran fata

4. Yana taimaka ma masu ciwon hanta

5. Yana kuma bada kariya daga kamuwa da ciwon daji

6. Yana taimaka ma kwakwalwa sosai

7. Yana bada kariya ga cututukan sanyi

8. Yana karfaffa lafiyar koda da bata taimako wajen daidaituwan fitsari

Tinubu ya ce karya ne bai kamu da korona ba kuma “sau 15 yana gwaji”

Pantami ya raba lambobin wayar da za’a kai karar duk ma’aikacin da ya nemi a bashi kudi a wajen yin NIN