in ,

Gwamnan Ogun ya dakatar da Kwamishinan da ake zargi yayi lalata da yarinya

Gwamnan Ogun ya dakatar da Kwamishinan da ake zargi yayi lalata da karamar yarinya

Gwamnatin jihar Ogun ta dakatar da Kwamishinan muhalli na jihar, Abiodun Abudu-Balogun, bisa zarginsa da yin fasikanci da wata yarinya Barakat Melojuekun yar shekara 16 da haihuwa.

Manuniya ta ruwaito Gwamnan jihar ya bukaci Kwamishinan ya mika ragamar aikinsa ga babban sakataren ma’aikatarsa har zuwa a kammala bincike kan lamarin.

Gwamnan ya ce ba zai lamunci cin zarafin ‘yaya mata ko cin zarfin jinsi ba. Zai hukunta ko waye.

DA DUMI-DUMI: An bude kasar Saudiyya

Tinubu ya ce karya ne bai kamu da korona ba kuma “sau 15 yana gwaji”