Labarai

DA DUMI-DUMI: An bude kasar Saudiyya

Kasar Saudiyya ta janye dokar kullen korona da ta sanya a bodoji da tashar jiragen saman kasar a mako 2 da suka gabata.

A wata sanarwa da kasar ta fitar a yau Lahadi ta ce yanzu baki na iya cigaba da zuwa Umarah da sauran harkalla amma dai akwai sabbin dokoki da ta gindaya.

Manuniya ta ruwaito dokokin sun hada da, dole ne baki su killace kansu na tsawon kwanaki 14 a wata kasa kafin su shiga Saudiyya, sannan za a tsananta doka ga yan kasar da suka fito daga kasashen Birtaniya da Afrika ta kudu wuraren da ake da rahoton yawaitar bullar corona.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button