Album/EPHausa SongsLabaraiWasanni

Ganduje ya ginawa yan gudun hijira daga jihar Borno makarantun Boko na musamman a Kano

Gwamnatin jihar Kano ta gina makarantun Boko na musamman domin kulawa da dawainiyar karatun yara yan gudun hijira su fiye da 200 daga jihar Borno dake mafaka a jihar Kano

Manuniya ta ruwaito Gwamnatin jihar Kano na cewa ta gina makarantun ne tun daga matakin Firamare har zuwa karamar Sakandare wato GSS da kuma ta gaba da ita wato SSS domin kulawa da dawainiyar yaran wadanda galibinsu marayu ne da suka rasa iyayensu a hare-haren ta’addanci a yankin Arewa maso Gabas

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button