Gwamnatin jihar Kaduna ta umurci duk ma’aikatan Gwamnati dake fadin jihar su hanzarta zuwa ayi masu Gwajin cutar corona.
A wata takardar sanarwa da Manuniya ta samu ya nuna Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai ne ya bayar da umurnin.
Ga jadawalin yin gwajin kamar yadda Gwamnan ya umurci ma’aikatan

