Addini da RayuwaAlbum/EPHausa SongsLabarai

An kama wani matashi da ya yanke gaban wata yar shekara 6 domin yin tsafi

An kama wani matashi dan shekara 20, Adamu Ra’uf bisa zargin ya yankewa wata yarinya yar shekara 6 farjin ta domin yin tsafi dashi.

Manuniya ta ruwaito kakakin rundunar yan sandan jihar Bauchi, Ahmed Wakil, yana cewa lamarin ya faru ne da misalin karfe 7:20 na daren ranar Laraba, 30, Disamba 2020

A yayin bincike Adamu Ra’uf mazaunin Gandu Jama’are ya shaidawa yan sanda cewa shine yayi ta’addanci tare da wani Abdulkadir Haladu dake garin Chikamidari wanda yanzu ya tsere ana kan nemansa ruwa a jallo.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button