Labarai

Allah ya yiwa Iyan Zazzau Alh. Bashir Aminu rasuwa

Innalillahi wa Innalillahi rajiun Manuniya ta samu rasuwar Iyan Zazzau Alhaji Bashir Aminu da Talban Zazzau Alhaji Abdulkadir Pate.

Iya dai shine babban na gaba gaba a wajen samun kuri’ar zama sabon Sarkin Zazzau bayan rasuwar Alhaji Idris, kafin Allah yayi bai samu ba sai Ahmed Bamalli ya samu.

Daga bisani lauyoyin margayi Iyan Zazzau, Alh Bashar Aminu suka shigar da kara suna kalubalantar nadin sabon sarki Ahmed Bamalli  inda a yanzu ake gaban kotu ana shara’a.

Margayi iya ya rasu ne a gidansa dake Abuja bayan fama da jinya a tsaitsaiye.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button