Addini da RayuwaLabarai

Shugaba Buhari ya saka rattaba hannu kan kasafin 2021

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sanya hannu kan kasafin kudin shekara ta 2021

Wannan na nufin kenan kasafin wanda ya kai Naira Triliyan 13 ya zama doka, kuma za a fara aiwatar da shi a hukumance daga gobe 1 ga watan Janairu 2021.

Cikin wadanda suka halarci shaida rattaba hannun sun hada da Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osibanjo da ministar kudi Zainab Shamsuna, da sakataren gwamnatin tarayya Boss Mustapha

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Check Also
Close
Back to top button