in ,

Kalli hotunan wadanda suka shirya casun nuna tsiraici a Kaduna

KALLE SU: Ga hotunan wadanda aka kama bisa zargin shirya “sex party” wato wani casu da kowa zai zo tsirara. Sannan suka tanadi mata da za yi fasikanci dasu ayi zinace-zinace.

El-Rufa’i ya rusa gidan da aka so yin casu maza da mata tsirara (kalli hotuna)

Allah ya yiwa Iyan Zazzau Alh. Bashir Aminu rasuwa