in

Ministar mata ta Nigeria ta kamu da cutar korona

Ministar kula da sha’anin mata ta Nigeria, Pauline Tallen ta kamu da cutar korona.

Tuni dai aka killace ta kana kuma akayiwa ma’aikatan ta da iyalan ta gwajin cutar

IYALI: Amfani kokwamba 7 ga lafiyar jikin iyali

Gwamnatin Kaduna ta rufe wasu otel da mashaya da suka karya dokar kulle