Labarai

Allah ya yiwa mahaifin Kwankwaso rasusuwa

Innalillahi wainna ilaihi rajiun, mun samu labarin rasuwar mahaifin tsohon gwamnan jihar Kano a daren jiya Alhamis, Sanata Rabi’u Musa Ƙwankwaso, wato Alhaji Musa Saleh Ƙwankwaso Maji Daɗin Kano/Makaman Ƙaraye, hakimin Madobi

Za’ayi jana’izarsa da misalin ƙarfe 3 na yamma a gidan Kwankwaso dake Miller road a Bompai. Allah ya jiƙansa da rahama ya gafarta masa da sauran mamatanmu yasa su a aljanna maɗaukakiya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button