in ,

Innalillahi wainna ilaihi rajiun Allah ya yiwa Sheikh Lemu rasuwa

innalillahi wainna ilaihi rajiun! Allah ya yiwa Sheikh Ahmed Lemu rasuwa da sanyin safiyar yau Alhamis a birnin Minna ta jihar Niger.

Margayi Sheikh Lemu

INDA RANKA: Anyi auren budurwar da aka ce wai tana da HIV har aka fasa aurenta ana tsakiyar daurawa

Gwamna Lalong na jihar Plateau ya warke daga cutar korana