Labarai
Gwamnan Lagos ya warke daga cutar korona

Gwamnan jihar Lagos, Babajide Sanwo-Olu, ya warke daga cutar korona da ta kama shi tun a ranar 11 ga watan Disamba 2020.
Manuniya ta ruwaito Gwamnan ya warke yau Alhamis 24 ga watan Disamba 2020 zai cigaba da ayyukansa