Labarai

Buhari ya umurci ma’aikatan Gwamnati mataki na “12” su daina zuwa Ofis, su rika aiki daga gida

Gwamnatin tarayya ta umurci duka ma’aikatan Gwamnati dake matakin albashi na “GL 12” zuwa kasa su daina zuwa ofis daga gobe Laraba 23/12/2020 su rika yin ayyukansu daga gida saboda rage yaduwar cutar korona.

Manuniya ta ruwaito shugabar ma’aikatan Gwamnati tarayya, Dr. Folasade Yemi-Esan, na cewa ma’aikata zasu cigaba da aiki daga gida har nan da makonni Biyar ko kuma yadda hali yayi.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button